El-rufai: Gwamna yace sabbin malamai sun fadi wajen rubuta wasikar samun aiki

Gwamnan yace malamai sun tsallake jarabawan da aka shiryawa masu ta barauniyar hanya amma basu samu nasarar samun aiki sakamakon gwajin da ...

Gwamna jihar Kaduna Nasir El-rufai ya karin haske kan sabbin malamai da gwamnatin sa ke kokarin dauka aiki

Gwamnan yace malamai sun tsallake jarabawan da aka shiryawa masu ta barauniyar hanya amma basu samu nasarar samun aiki sakamakon gwajin da aka yi masu na rubuta wasika amincewa da fara aikin koyarwa

Gwamna jihar kaduna Malam Nasir El-rufai ya bayyana cewa wasu daga cikin sabbin malamai da gwamnatin sa ke kokarin dauka aiki sun nemi barauniyar hanyar yayin tantance su.

Gwamna yayi wannan ikirarin a wata muhadara da wata cibiyar cigaban al'umma ta hada a garin Abuja ranar alhamis 8 ga wata.

*Duk malamin da ya tafi yajin aiki, ya sani cewa iya bakin aikin sa kenan

Gwamnan yace malamai sun tsallake jarabawan da aka shiryawa masu ta barauniyar hanya amma basu samu nasarar samun aiki sakamakon gwajin da aka yi masu na rubuta wasika amincewa da fara aikin koyarwa Sabbin malamai sun gaza rubuta wasika amincewa da aiki bayan an sanar dasu  cewa sun samu aikin.

Kan wannan hukumar gwamnatin dake tantance su ta yi masu sallama.

Gwamna dai ya sha alwashi samad da ingantacciyar cibiyoyin koyar da ilimi a jihar tare da kwarerun malamai don bayar da ilimi managarta ga al'ummar jihar.

COMMENTS

Name

Education,2,Entertainment,86,finance,5,Football,24,health,20,Hot Posts,45,Latest Nigerian News,146,News,15174,Newsplashy Tips,22,Newssplashy Tips,45,politics,19,sports,20,Stories,3,Technology,12,Video,4,World News,26,
ltr
item
NewsSplashy - Latest Nigerian News Online,World Newspaper: El-rufai: Gwamna yace sabbin malamai sun fadi wajen rubuta wasikar samun aiki
El-rufai: Gwamna yace sabbin malamai sun fadi wajen rubuta wasikar samun aiki
https://static.pulse.ng/img/incoming/crop7667960/0125296585-chorizontal-w1600/Nasir-El-Rufai-2.jpg
NewsSplashy - Latest Nigerian News Online,World Newspaper
https://www.newssplashy.com/2018/03/el-rufai-gwamna-yace-sabbin-malamai-sun.html
https://www.newssplashy.com/
https://www.newssplashy.com/
https://www.newssplashy.com/2018/03/el-rufai-gwamna-yace-sabbin-malamai-sun.html
true
2577610654942866673
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy