Powered by Blogger.

Follow this blog with bloglovin

Eid-el-fitr: A kasar Nijar yau ake bikin karamar sallah

Kasar dake makwabtaka da Nijeriya ta fara azumin ta ne kwana daya kafin a sarkin musulmi ya sanar da ganin watan ramadan. Yayin da ya yan ...

A kasar Nijar yau ake bikin karamar sallah

Kasar dake makwabtaka da Nijeriya ta fara azumin ta ne kwana daya kafin a sarkin musulmi ya sanar da ganin watan ramadan.

Yayin da ya yan Nijeriya ke kyautata zato kammala azumin watan Ramada bayan faduwar rana, a kasar Jamhoriyar Nijar yau ake bikin karamar sallah.

Kasar dake makwabtaka da Nijeriya ta fara azumin ta ne kwana daya kafin a sarkin musulmi ya sanar da ganin watan ramadan.

Firai ministan Nijar, Birji Rafini ya sanar da ganin watan Shawwal ranar Laraba inda yau alhamis al'ummar kasar suka waye gari da murnar ragoyowar karamar sallah.

A ko wace shekara batun ranar fara azumin watan Ramadan yakan jawo cece-kuce a kasashen duniya inda da dama ranar farawa yakan sha bamban.

A rahoton da BBC ta fitar, wasu daga ciklin yan kasar sun nuna farin cikin su kammala azumi sai dai kuma wasu sun koka cewa sallar tazo ba dadi.

Sun danganta haka ga rashin tattalin arziki  tare da zafin rana da suka fuskanta yayin azumi.

COMMENTS

Name

Education,5,Entertainment,114,Event,1,finance,5,Ghana News,1663,health,27,Hot Posts,54,HOW TO,1,Latest Nigerian News,2146,Music News,1,News,17661,Newssplashy Tips,71,politics,23,sports,36,Stories,5,Technology,20,Video,6,World News,41,
ltr
item
Nigerian News ➨☆LATEST NIGERIAN NEWS ☆➨GHANA NEWS➨☆ENTERTAINMENT ☆➨Hot Posts ➨☆World News ☆➨News Sp: Eid-el-fitr: A kasar Nijar yau ake bikin karamar sallah
Eid-el-fitr: A kasar Nijar yau ake bikin karamar sallah
https://static.pulse.ng/img/incoming/crop8496906/662529218-chorizontal-w1600/Praying-ground.jpg
Nigerian News ➨☆LATEST NIGERIAN NEWS ☆➨GHANA NEWS➨☆ENTERTAINMENT ☆➨Hot Posts ➨☆World News ☆➨News Sp
https://www.newssplashy.com/2018/06/eid-el-fitr-kasar-nijar-yau-ake-bikin.html
https://www.newssplashy.com/
http://www.newssplashy.com/
http://www.newssplashy.com/2018/06/eid-el-fitr-kasar-nijar-yau-ake-bikin.html
true
2577610654942866673
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy