Powered by Blogger.

Follow this blog with bloglovin

Joshua Dariye: Kotu ta daure tsohon gwamna a kurkuku na tsawon shekara 14

An kama shi da laifin canza arkallar kudin asusun gyara muhalli da hallitu wato Ecological Funds Kotun tarayya dake babban birnin tarayya ...

Kotu ta daure tsohon gwamna a kurkuku na tsawon shekara 14

An kama shi da laifin canza arkallar kudin asusun gyara muhalli da hallitu wato Ecological Funds

Kotun tarayya dake babban birnin tarayya ta bada hukuncin daurin shekaru 14 a gidan kaso gha tsohon gwamnan jihar Filato.

Joshua Dariye ya samu hukuncin ne bayan ga karar da hukumar hana cin hanci da rashawa ta EFCC ta shigar wanda take zargin shi da wawure kudin jama'a sanda yake gwamna.

A zaman kotu da aka yi ranar talata 12 ga wata, an kama Dariye da aikata laifufuka 15 daga cikin 23 da aka shigar a kansa.

Bayan ga haka an kuma kama shi da canza arkalar naira biliyan daya na daga cikin asusun gyara muhalli.

Kamar yadda aka bayyana a kotu, tsohon gwamnan wanda yake dan majalisar dattawa yanzu ya sauya manufar kudin ne ta hanyar wata kamfani mallakar shi mai suna Ebenezer Reitner Ventures.

Mai sharia Adebukola Banjoko ta zantar da hukunci bayan shafe sa'o'i 5 ana muhawara a kotu.

Shi dai tsohon gwamna ya shafe shekaru 10 ana sauraron karar zargin da EFCC ta shigar a kanshi, sai yanzu shari'a ta tabbatar da laifin shi.

Tare dashi, shima dan shi Nanle Dariye na fuskantar tuhuma kan zargin laifin almumdahana.

Hukuncin dauri da Joshua Dariye ya biyo bayan wanda aka yi ma tsohon gwamnan jihar Taraba Rebren Jolly Nyame.

Bayan shafe sama da shekaru 10 ana sauraron karar da aka shigar a kansa, shima tsohon gwamnan ya samu hukuncin dauri na tsawon shekara 14 kan laifin wawure kudin jama'a sanda yake kan karagar mulkin jihar.

COMMENTS

Name

Education,5,Entertainment,114,Event,1,finance,5,Ghana News,1715,health,27,Hot Posts,54,HOW TO,1,Latest Nigerian News,2193,Music News,1,News,17661,Newssplashy Tips,71,politics,23,sports,36,Stories,5,Technology,20,Video,6,World News,41,
ltr
item
Nigerian News ➨☆LATEST NIGERIAN NEWS ☆➨GHANA NEWS➨☆ENTERTAINMENT ☆➨Hot Posts ➨☆World News ☆➨News Sp: Joshua Dariye: Kotu ta daure tsohon gwamna a kurkuku na tsawon shekara 14
Joshua Dariye: Kotu ta daure tsohon gwamna a kurkuku na tsawon shekara 14
https://static.pulse.ng/img/incoming/crop8490391/3785293540-chorizontal-w1600/Joshua-Dariye.jpg
Nigerian News ➨☆LATEST NIGERIAN NEWS ☆➨GHANA NEWS➨☆ENTERTAINMENT ☆➨Hot Posts ➨☆World News ☆➨News Sp
https://www.newssplashy.com/2018/06/joshua-dariye-kotu-ta-daure-tsohon.html
https://www.newssplashy.com/
http://www.newssplashy.com/
http://www.newssplashy.com/2018/06/joshua-dariye-kotu-ta-daure-tsohon.html
true
2577610654942866673
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy