Powered by Blogger.

Follow this blog with bloglovin

Ahmed Musa: Kalli dandazon jama'a da suka tarbi shahararren dan wasan Nijeriya a kasar Saudiya

Ahmed Musa ya sauka filin jirgin saman King Khaled dake nan birnin Riyadh ranar alhamis inda ya samu kyakkyawar tarba daga dinbim masoya da...

Ahmed Musa ya koma sabon kungiyar shi na kasar Saudiyya

Ahmed Musa ya sauka filin jirgin saman King Khaled dake nan birnin Riyadh ranar alhamis inda ya samu kyakkyawar tarba daga dinbim masoya dake jiran sa.

Dan wasa mai tauraro Ahmed Musa ya samu tarba daga dinbim masoyan sa yayin da ya sauka daga jirgi a kasar Saudia Arabia.

Dandazon masoyan fitaccen dan wasan Nijeriya suka garzaya filin jirgin sama domin yi ma sabon dan wasan kungiyar Al-nassr maraba.

Ahmed Musa ya sauka filin jirgin saman King Khaled dake nan birnin Riyadh ranar alhamis inda ya samu kyakkyawar tarba daga dinbim masoya dake jiran sa.

 

A cikin wata faifan bidiyo da sabon kungiyar dan wasa ta fitar a shafin ta an kafafen sada zumunta, an gan inda magoya bayan kungiyar ke murna tare da yi masa waka.

Tsohon dan wasan Kano Pillars zai nemi ya kafa tarihi a sabon kungiyar shi cikin shekaru hudu kamar yadda kwantiragi cinikin shi ta bayyanar.

 

Dan wasa mai tauraro ya koma kasar larabawa da taka leda bayan yarjejeniyar da kungiyar tayi da tsohon kungiyar shi na kasar Ingila na siyan shi a kan farashi wanda ba'a bayyanar. Sai dai ana hasashe miliyoyin kudi ne.

Ya bar kungiyar Leicester bayan shekara biyu da murza musu leda. Sai dai cikin shekaru biyun da yayi ya koma tsohon kungiyar shi ta CSKA Moscow bisa matakin aro gabanin kammala kakar 2017/2018.

Kungiyar Al-nassr ita ce ta zo na uku a gasar kakar da ta shude, ana kyautata zaton zata taka rawar gani a gasar bana bisa ga taimakon dan Nijeriya wajen saka kwallaye a ragar abokan adawar su.

COMMENTS

Name

Education,5,Entertainment,114,Event,1,finance,5,Ghana News,1715,health,27,Hot Posts,54,HOW TO,1,Latest Nigerian News,2193,Music News,1,News,17661,Newssplashy Tips,71,politics,23,sports,36,Stories,5,Technology,20,Video,6,World News,41,
ltr
item
Nigerian News ➨☆LATEST NIGERIAN NEWS ☆➨GHANA NEWS➨☆ENTERTAINMENT ☆➨Hot Posts ➨☆World News ☆➨News Sp: Ahmed Musa: Kalli dandazon jama'a da suka tarbi shahararren dan wasan Nijeriya a kasar Saudiya
Ahmed Musa: Kalli dandazon jama'a da suka tarbi shahararren dan wasan Nijeriya a kasar Saudiya
https://static.pulse.ng/img/incoming/crop8710961/6795291897-chorizontal-w1600/alnassr-fc-37927473-447911512380489-4194248775310508032-n.jpg
Nigerian News ➨☆LATEST NIGERIAN NEWS ☆➨GHANA NEWS➨☆ENTERTAINMENT ☆➨Hot Posts ➨☆World News ☆➨News Sp
https://www.newssplashy.com/2018/08/ahmed-musa-kalli-dandazon-jamaa-da-suka.html
https://www.newssplashy.com/
http://www.newssplashy.com/
http://www.newssplashy.com/2018/08/ahmed-musa-kalli-dandazon-jamaa-da-suka.html
true
2577610654942866673
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy